Ranar kasa tana da muhimmanci ga jama'ar kasar Sin. Me yasa? Muna son kasarmu, Sin. Muna zaune a garin Anji garin Zhejian kasar Sin. "Gaba ɗaya, lokacin da kasar Sin ta yi shirin shekaru biyar, ta kan shafe akalla shekaru biyu wajen tattara ra'ayoyin jama'a. Sama da mutane 60,000 ne ke da hannu wajen rubuta tsare-tsaren, kuma miliyoyin mutane...
Kara karantawa